An samu ci gaba a fanin yaƙar cutar kyanda a cewar Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO),hukumar ta ba da rahoton cewa kokarin yin rigakafi a duniya ya taimaka wajen rage mace-macen da suka shafi cutar ...
Babu shakka duniya ta tara hamshakan masu arziki, sai dai kuma akwai wasu rukunin mutane ko zuri'a da arzikinsu abin jinjinawa ne, hakazalika karfin ikonsu da faɗa aji a duniya. Daga tsarin mulki irin ...
Yawan kwanakin da a ke shafewa ana tabka tsananin zafi a duniya ya ninka a shekara tun daga shekarar 1980, kamar yadda wani binciken BBC ya gano. Yanzu tsananin zafin har ya haura maki 50 a ma'aunin ...
Hukumar kasuwanci ta Duniya WTO ta yi gargadin cewa duniya na tunkarar wani yanayin kamfar tattalin arziki sakamakon rikice-rikice da dama, wanda ken una bukatar da ake da ita samar da sabbin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results