A Brazil, masoya gahawa, na komawa amfani da hodarsa da ake sayarwa a takarda, yayin da gidajen sayar da abinci a Amurka suka ƙara farashin kwai. Kama daga man zaitun zuwa lemon jus da cocoa, farashin ...
Shekaru da dama da suka wuce, Muhammad Yaqoob Baloch da iyalansa sun kusan ƙaurace wa gidansu dake Keti Bandar, a kudancin Pakistan, saboda koguna da rijiyoyi sun bushe. Yana da matuƙar wahala a samu ...
Tarin jami’an diflomasiyya da wakilan wasu gwamnatotin ƙasashen duniya sun fice daga zauren taron Majalisar Ɗinkin Duniya da ke birnin New York na Amurka a daidai lokacin da firaministan Isra’ila ...
Shugaba Joe Biden ya ayyana ranar tara ga watan Janairu na 2025 a matsayin ranar makoki a fadin Amurka domin girmama marigayi Jummy Cater wanda ya mutu yana da shekaru 100 a duniya. Amurka na cikin ...
Cutar AIDS tana iya zama annoba ga duniya baki daya sakamakon matakin Amurka na katse taimakon agajin kasashen duniya, kuma tilas a maye gurbin taimakon idan ana neman kare duniya daga shiga annobar ...
Da wannan ci gaba Mali ta zama ƙasa ta 20 da aka ƙaddamar da irin wannan nau’in rigakafi, a ƙoƙarin da ake yi na yaƙi da cutar a duniya baki ɗaya. A watan Aprilun shekarar 2019 ne majalisar ɗinkin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results