Burnett wanda haihuwar Landan ne, ya taimaka wajen samar da shirye shirye irin su ‘Survivor da The Voice’’, to amma da alama ...
A ranar Asabar kungiyar yan jaridun kasar Venezuela ta bayyana cewa, hukumomi a kasar sun saki wata yar jarida da aka zarga ...
Rahoton ya nuna cewa gwamnatin tarayyar ta bar farashin lantarkin a yadda yake ga dukkanin rukunonin masu amfani da wutar.
An kashe akalla mutane uku, aka kuma kona gidaje da dama, da asarar dukiya mai yawa a karamar hukumar Karim Lamido a jihar ...
A yau Talata, Majalisar Wakilan Najeriya ta yanke shawarar bincikar kwangilar samar da taraktocin 2, 000 da motocin girbi 100 ...
A jihar Kano a Najeriya ana zargin wasu ‘yan uwan mai jinya da cin zarafin wata ma'aikaciya dauke da juna biyu; Zababben ...
Sojojin Isra’il sun ce mayakan Houthi sun harba makaman mizile da jirage marasa matuka sama da 200 a yakin Isra’ila da Hamaz ...
Ma’aikatar harkokin wajen Ukraine ta ce wani harin da Rasha ta kai da makami mai linzami da safiyar jiya Juma’a kan babban ...
An riga an tura tawagar injiniyoyin TCN zuwa wurin, kuma suna aiki tukuru domin sake mayar da wayar da aka lalata daga iya ...
Gwamnan ya bayyana lamarin da ranar takaici ga gwamnatin jihar Oyo sannan ya jajantawa iyayen da suka rasa ‘ya’yansu.
Matatar man Dangote tace ta rage farashin litar fetur dinta zuwa N899.50k domin saukakawa ‘yan Najeriya gabanin lokacin hutun ...
Shirin Tsaka Mai Wuya na yau ya dora kan nazari kan sakamakon zaben kasar Ghana.