An kama mambobin kungiyar da ake zargin ‘yan tawayen Ambazonia ne a wani otel dake karamar hukumar Takum ta jihar.
Burnett wanda haihuwar Landan ne, ya taimaka wajen samar da shirye shirye irin su ‘Survivor da The Voice’’, to amma da alama ...
A ranar Asabar kungiyar yan jaridun kasar Venezuela ta bayyana cewa, hukumomi a kasar sun saki wata yar jarida da aka zarga ...